iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Sheikh Muhammad Al-Laithi ya kasance daya daga cikin fitattu kuma shahararran makarantun zamanin zinare na karatu a kasar Masar, wanda ya shahara a wajen masoyansa ta hanyar kafa da'irar Alkur'ani mai girma a masallatai da aka kawata da sunan Ahlul Baiti (AS) a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3488762    Ranar Watsawa : 2023/03/06